Isa ga babban shafi
Turai

Zuzana Caputova ta lashe zaben kasar Slovakia

A fafatawa da ta hada yan takara biyu a zaben Shugabancin kasar Slovakia, karo na farko a tarihin kasar Uwargida Zuzana Caputova mai shekaru 45 ta lashe zaben .An dai haife ta ranar 21 ga watan yuni na shekara ta 1973.

Zuzana Caputova matar da ta lashe zaben kasar Slovakia
Zuzana Caputova matar da ta lashe zaben kasar Slovakia REUTERS/David W Cerny
Talla

Uwargida Zuzana ta yi takara da Maros Sefcovic mai shekaru 52 wanda duk da goyan baya da ya samu daga bangaren gwamnatin kasar ya kasa samun rijaye a zaben.

Wannan dai ne karo na farko da aka samu mace da ta shugabanci kasar Slovakia.

Yan kasar da dama ne suka bukaci ganin an samu sauyi dange da shugabancin wannan kasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.