Isa ga babban shafi

Mai yiwuwa Coutinho zai sake komawa Ingila

Wata majiya ta kusa da Philippe Coutinho na Barcelona, ta ce dan wasan na shirin barin gasar la Liga zuwa ta Premier Ingila, gasar da ya bari, bayan rabuwa da tsohuwar kungiyarsa ta Liverpool.

Philippe Coutinho.
Philippe Coutinho. Reuters/Heino Kalis
Talla

Rahotanni sun ce tuni wakilan Coutinho, Kia Joorabchian da Giuliano Bertoluci, suka tuntubi, Manchester United da Chelsea dangane da yiwuwar komawar dan wasan zuwa daya daga cikinsu.

A makon nan kuma ake sa ran kungiyoyin da Coutinho ya tuntuba za su bayyana matsayarsu kan bukatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.