Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Sojojin ruwan Italiya sun ceto bakin haure

media Wasu daga cikin yan cin rani a Italiya REUTERS/Darrin Zammit Lupi

Sojojin ruwan kasar Italiya sun ce wasu baki 3 sun mutu, yayin da wasu 15 suka bata lokacin da kwale-kwalen da suke ciki ya kife a teku.

Admiral Fabio Agostini yace jami’an sa sun kai dauki da jirgin sama inda suka ceto mutane 3 da aka kais u zuwa Lampedusa bayan sun hango jirgin mai dauke da mutane 20 na neman taimako.

A cikin makon da ya gabata ne Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou da Firaministan Italiya Giuseppe Conte suka sanar da samun gagarumin ci gaba a yakin hadin gwiwar da su ke da kwararar bakin haure ba bisa ka’ida ba zuwa nahiyar Turai ta Jamhuriyyar Nijar.

Shugabannin biyu sun kuma sha alwashin ci gaba da yakin don dakile bakaken fatar da ke tsallaka Turai da nufin samun rayuwa mai inganci, inda Conte ya bukaci kasashen na Turai su kara yawan ayyukan tallafawa rayuwar Afrikawa don hana su kaura.

Admiral Agostini yace sun kuma gano gawawaki 3 na yawo a sama ruwa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure