Isa ga babban shafi
Faransa

Sabuwar tarzomar adawa da manufofin gwamnatin Faransa

A Faransa masu adawa da manufofin gwamnatin Emmanuel Macron sun bukaci a gudanar da zanga-zanga karo na 8 a sassa daban daban a wannan asabar, irinta ta farko a wannan  sabuwar shekara.

Masu zanga-zanga a Champs Elysée ranar 31 disamba 2018
Masu zanga-zanga a Champs Elysée ranar 31 disamba 2018 reuters
Talla

Zanga-zangar dai na zuwa ne kwanaki biyu bayan da jami’an tsaro suka cafke daya daga cikin jagoran masu tarzomar mai suna Erid Drouet, wanda mahukunta ke zargi da karya doka.

Bayan sassaucin da Emmanuel Macron ya yi dangane da batun karin haraji akan makamashi, gwamnatin Faransa ta bayyana cewa cigaba da tarzomar abu ne da ya saba wa doka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.