Bakonmu a Yau
Dr Maina Bukar Kartey kan jawabin neman afuwar shugaba Macron ya gabatar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:32
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya baiwa al’ummar kasar hakuri kan wasu kalaman sa da yace sun harzuka jama’a zuwa yin zanga-zangar da aka samu a kasar. Shugaban ya kuma bayyana shirin karin albashi ga ma’aikata.
Talla
Wannan ya biyo bayan kazamar zanga zangar da aka kwashe kwanaki anayi wadda ta haifar da asarar dukiya da jiukkata jama’a.
Dangane da jawabin shugaban, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Maina Bukar Kartey na Jami’ar Yammai, wanda yayi tsokaci kan jawabin na shugaba Macron.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu