Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 24/05 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/05 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/05 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 24/05 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/05 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 24/05 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/05 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 24/05 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/05 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 24/05 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/05 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/05 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 24/05 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/05 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 24/05 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/05 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 24/05 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/05 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 24/05 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Tsarin samar da mafaka daga Faransa da Jamus zuwa Turai

media Cibiyar hukumar Turai a Bruxos REUTERS/Yves Herman

A jiya Alhamis kasashen Turai da suka hada da Jamus da Faransa sun gabatar da wani daftari zuwa kasashen yankin don samar da mafaka zuwa mutamen da yaki ya tilastawa baro gidajen.

Faransa da Jamus gabatar da wannan kudiri,wata hanyar fasalta tsarin bayar da mafaka ga masu bukata a yankin Turai.

Matakin da ya haifar da rashin jituwa tsakanin kasashen tsawon shekaru biyu da suka gabata.

Faransa da Jamus sun bukacin sauran kasashen na Turai da su mayar mayar da hankali zuwa ga rabon kaso dai-dai wa dai-da na masu bukatar mafaka a yankin Turai, kasashen biyu sun gabatar da daftarin ne kumshe cikin wani litafi da aka gabatarwa Ministocin cikin gidan kasashen Turai dake taro a lokacin.

Daya daga batutuwan da kasashen za su mayar da hankali a kai ya shafi samar da mafaka ga masu bukata, musaman mutanen da suka fito daga yankunan dake fama da yaki ,ko a ka tilastawa baro kasashen su .

Wasu daga cikin kasashen Turai sun soma nuna adawar su a kai, Italiya wacce ta bukaci kasashen Turai su yi watsi da wannan shiri, bukatar da ta hadu da fushin sauran kasashe kungiyar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure