Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/05 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/05 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/05 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/05 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/05 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/05 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/05 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/05 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/05 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/05 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/05 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Angela Merkel zata janye daga Shugabancin jam'iyyar CDU

media Angela Merkel Shugabar Gwamnatin Jamus REUTERS/Fabrizio Bensch

Yau juma’a Angela Merkel za ta mika ramagar shugabancin jam’iyyar ta CDU a hannun wanda zai jagoranci jam’iyyar bayan share shekaru 18 tana rike da matsayin.

Merkel mai shekaru 64 a duniya, za ta bar shugabancin jam’iyyar ne bayan da ta sha kashi sau da dama a zabubukan da suka gabata.

A watan Oktoba ne jam’iyyar SCU da ke kawance da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta sha mummunar kaye a zaben 'yan majalisun da aka gudanar a yankin Bavaria, abin da ake ganin zai raunana kawancen jam’iyyu 3 da suka kafa gwamnatin kasar.

Jam’iyyar Christian Social Union ta samu kashi 37 ne na kuri’un da aka kada, wanda ya nuna cewar ta rasa kashi 10 daga sakamakon da ta samu shekaru 4 da suka gabata a Jihar da take jagoranci ita kadai tun daga shekarar 1960.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure