Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Turai

Theresa May ta mayarwa Trump da martani

media Teresa May, Firaministar Birtaniya REUTERS/Dylan Martinez

Firaministar Birtaniya Theresa May ta caccaki shugaba Donald Trump kan sukar da ya yiwa yarjejeniyar da ta kulla da kungiyar kasashen Turai na ficewar ta daga kungiyar.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da zata kai ziyara Wales da Ireland ta Arewa domin samun goyan bayan su.

Faraministar Theresa May ta mayarwa Shugaban Amurka Donald Trump da martani ne a lokacin da take cikin kai ziyara a yankin Wales, ziyar da take a cikin Birtaniya domin tallata yarjejeniyar da aka samu tsakanin kasar da tarayyar Turai, wadda kuma yan majalisa masu zazzafan ra’ayi na iya fatali da ita a zaman majalisar na ranar 11 ga watan Disamba mai kamawa.

A cikin furucin da Trump yayi kan yarjejeniyar, shugaban Amurka ya bayyana cewa, yarjejeniya tana da kyau ga tarayyar Turai, amma za ta kawo cikas ga kasuwanci tsakanin Amurka da Birtaniya, don haka sai sun natsu tareda duba ko Birtaniyar na da yancin gudanar da kasuwancin. .Trump ya kara da cewa, idan aka duba yarjejeniyar, akwai ayar tambaya dangane yiyuwar gudanar da kasuwanci tsakannin Birtaniya da Amurka.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure