Isa ga babban shafi
Spain

Carles Puidgemont ya bukaci hanyar tattaunawa da Spain

Tsohon Shugaban yan Awaren Catalonia dake gudun hijira, Carles Puigdemont ya bukaci kungiyar kasashen Turai da ta sanya baki domin sasanta rikicin yankin da gwamnatin Spain.

Carles Puigdemont tsohon Shugaban yan aware na Catalonia
Carles Puigdemont tsohon Shugaban yan aware na Catalonia REUTERS/Eric Vidal
Talla

Yayin kaddamar da littafi kan rikicin a Brussels, Puigdemont ya bukaci shugaban kungiyar Turai Donald Tusk da ya taka rawa cikin matsalar.

A shekarar da ta gabata, Tusk yayi mumunar suka kan yadda gwamnatin Spain ke amfani da karfin da ya wuce kima kan masu zanga zangar goyan bayan ballewar yankin Catalonia.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.