Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 18/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 18/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Tallafin kudin da kasashen turai ke baiwa Girka ya kawo karshe

media wani mai zanga zangar kyamar tsuke bakin aljihu a gaban majalisar dokokin kasar Girka a Athènes, rana 11 Faware 2005. REUTERS/Yannis Behrakis

Bayan share tsawon shekaru 10 a cikin matsalar tattalin arizikin da ta samu tallafin masu bada bashi na duniya har sau 8, a yau litanin 20 ga watan Ogusta, tallafin da hukumomin bayar da lamani ake baiwa kasar Girka ya kawo karshe.

Albarkacin shirin tallafawa kasar kashi na uku, a yau masu bada ta tallafi na kasashen turai sun baiwa Girka tallafin karshe na Euro biliyan 289.

Masu bata tallafin na duniya, da suka hada da hukumar bayar da lamani ta duniya IMF, kungiyar tarayyar turai EU a yau litanin sun kawo karshen bashin da suke baiwa kasar, tare juwa shafin matsalar tattalin arzikin kasar ta Girka

Sakamakon karbar kashin karshe na kudaden tallafin da suka kai bilyan 289 na Euro, daga yanzu mahukumtan birnin Athènes, za su ja ruwa ne da ruwan cikinsu, ta fannain da ya shafi siyasar tattalin arzikin kasar ba tare da yi masu katsalandan ba

Sakamakon sauye sauyen tattalin arzikin da na tsuke bakin aljihun da ta samar, kasar ta Girka ta yi nasarar samun rarar 0,8%, a cikin kasafin kudinta, ta kuma dauki matakan zura ido kan yadda gwamnati ke kashe kudadeta tare da zaftare kaso mai yawa daga masu zuwa ritaya

sai dai har yanzu tattalin arizikin kasar na da rauni. Lura da yadda Kudaden cefane ke hawa da sauka, babu masu zuba jari da yawa, a yayin da kashi daya bisa uku na al’ummar kasar ke rayuwa da Euro 500 ne kacal a wata.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure