Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/03 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/03 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/03 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/03 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 22/03 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/03 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 22/03 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/03 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Dogarin Macron ya bayyana gaban alkali kan dukan mai zanga-zanga

media Faifan Bidiyon na Farko ya nuna Benalla na dukan wani mai zanga-zanga yayinda bidiyo na biyu kuma wanda ya fi tayar da hankali ya nuna babban dogarin shugaban na Faransa na kokawa da wata mace har ya kai ta kasa ya kuma ci gaba da dukanta. Tahar Bouhafs / AFP

Korarren Jami’in tsaron shugaban Faransa Emmanuel Macron, wato Alexandre Benalla ya gurfana a gaban alkali yau kan tuhumar da ake masa na lakadawa wani mai zanga zanga duka kamar yadda aka yada faifan bidiyon ta kafar sada zumunta.

Shugaba Emmanuel Macron ya ki cewa komai kan lamarin, amma kuma fadar shugaban ta sanar da korar sa daga aiki, yayin da Yan Majalisu daga bangaren adawa suka bukaci cikaken bayani kan lamarin.

Ofishin mai gabatar da kara yace wasu jami’an Yan Sanda guda 3 da suka baiwa Benalla bidiyon domin shirya kare kan sa daga tuhumar da ake masa, suma zasu amsa tambayoyi yau lahadi.

Tuni Majalisar wakilai da an Dattawa suka kafa kwamitin bincike kan lamarin, yayin da wasu daga cikin su ke zargin gwamnati da kokarin rufe maganar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure