Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 26/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 26/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 26/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 26/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Ana zargin tsohon minista da karbo kudin yakin neman zabe daga Libya

media Eric Woerth na zantawa da RFI 5 ga watan satumbar 2017. RFI

Kotu ta fara binciken tsohon minista a gwamnatin Nicolas Sarkozy na Faransa, bisa zargin hannu wajen karbo kudaden yakin neman zaben tsohon shugaban kasar a 2007 daga Libya.

Tsohon minista Eric Woerth shi ne babban ma’ajin kudi na kwamitin yakin neman zaben Sarkozy, kuma har yanzu shi ne shugaban Kwamitin Kudade a majalisar dokokin Faransa.

A watan satumbar 2017 ne sashen binciken zargin  rashawa na rundunar ‘yan sandan kasar ya fara binciken tsohon ministan, dangane da rawar da ya taka wajen karbo makudden kudade daga tsohon shugaban Libya Mu’ammar Kadhaffi don tallafa wa yakin neman zaben Nicolas Sarkoz a 2007.

Sarkozy da kansa sau da dama yana gurfana a gaban ‘yan sanda da ke binciken zargin, kafin daga bisani a mika shi a hannun alkalai domin tuhuma.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure