Isa ga babban shafi
Jamus

Wani direba a Jamus ya kashe mutane biyu

 Tawagar jami’an tsaron da ke bincikar harin da aka kai a Jamus sun bayyana        cewa babu wata alama da ke nuna cewa ‘dan ta’adda ne ya kai harin kamar yadda ake zargi a baya,bayan da wani matuki ya kutsa da motar sa cikin jama’a ya kuma kashe mutane biyu kafin daga bisali ya halaka kan sa.

Yanki da diraban mota ya kashe mutane biyu
Yanki da diraban mota ya kashe mutane biyu REUTERS/NonstopNews
Talla

Bayan dan gajeren bincike, yan sanda sun gano cewa direban na fama da tabin hankali,

Ministan cikin gidan Jamus Seehofer wanda zai isa wurin da hatsari ya auku a yau lahadi ya bayyana goyan bayan gwamnatin kasar ta Jamus zuwa iyalan da suka rasa na su a wannan harin .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.