Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Abdulhakeem Garba Funtua akan matsayar Trump bisa alakar cinnikayya da nahiyar turai

Wallafawa ranar:

A ranar Alhamis shugaban Amurka Donald Trump ya sanya hannu akan jerin wasu sauye-sauye a cinikayyar Amurkan da kasashen duniya, wadanda suka shafi karafa da aluminium, wanda hakan ya haifar da suka daga kasashen turai, sakamakon kakabawa kayayyakin karin haraji.Sauran manyan kasashen duniya na ganin hakan ya sabawa yarjejeniyoyin cinikayya tsakanin kasashen duniya, amma kuma Shugaba Trump ya ce da kyakykyawan nufi ya gabatar da sauye sauyen.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Abdulhakeem Garba Funtua da ke kwalejin Fasaha ta Kaduna a Najeriya game da wannan dambarwa.

Shugaban kasar Amurka Donald Trump.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump. REUTERS/Leah Millis
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.