Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/12 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/12 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Yan aware sun lashe zaben Catalonia

media Magoya bayan yan awaren Cataloniya ©REUTERS/Yves Herman

Yan awaren yankin Catalonia  a jiya alhamis sun yi nasarar rike rinjayen da suke da shi a majalisar dokokin yankin, al’amarin da ya sake jefa kasar Spain cikin rashin tabbas, tun bayan yukurin yan awaren dake ci gaba da daukar hankali a nahiyar turai.

Bayan kirga sama da kashi 99,8% na kuriún zaben da aka kada ne, jamíyun yan aware uku sun kwashe kujeru 70 daga cikin 135 da ake da su a majalisar dokokin yankin na Catalonia.

Tsohon shugaban yankin mai gudun hijira a Bruxos Carles Puigdemont ya bayyana matukar farin cikin sa da cewa yanzu kam yar fage ta nuna, gwamnatin Spain ta kasa a guiwa.

Sakamakon zaben bamai kyau bane ga firaministan Spain Mariano Rajoy wanda ya kasa sanyaya guiwar yan awaren, da suka kalubalance shi a zaben .

Jam’íyyar shugaban gwamnatin Spain ta rasa gurbin kujeru 8 daga cikin 11 da takeda su a majalisar ta Catalonia.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure