Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/10 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/10 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Ma su garkuwa da Mohammed Dewji a Tanzania sun sallame shi.

Turai

An kammala yakin neman zaben Catalonia

media Muhawarar yan takara a zaben Cataloniya Capture d'écran

An kammala yakin neman zaben da ake shirin gudanarwa gobe alhamis a yankin Catalonia da ya yi yunkurin ballewa daga Spain, lamarin da ya kai ga cafke wasu shugabannin yankin yayin da wasu suka yi hijira.

Samun galaba ko kuma akasin hakan, shi ne zai fayyace makomar ‘yan awaren yankin a zaben na gobe

Ranar alhamis 21 ga wannan watan disemba ne al’umar yankin Cataloniya za su isa ruhunan zabe domin zaben wakilan Majalisar yankin.

Za a gudanar da zaben a yankin arewa maso gabacin Spain,yankin Cataloniya wanda zaben zai kasance zakaran gwajin dafi ga al’umar Cataloniya a yunkurin Shugaban yan aware na yankin dake gudun hijira a Bruxos Carles Pudgemont da wasu daga cikin mukaranban sa.

Baiwa yan aware rijaye zai nunawa duniya cewa mutanen yankin Cataloniya na goyon bayan kokarin tsohuwar Majalisar yankin a karkashin Carles Pudgemont , akasin haka zai nuna adawar mutanen Cataloniya da shirin neman balewar Cataloniya daga Spain.

A jajubirin rufe gangamin zaben yankin Cataloniya Carles Pudgemont ya kira wani babban taro a birnin Bruxos .

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure