Isa ga babban shafi
Belgium

Yankin Walonia ta haramta yanka dabbobi cikin hayacinsu

Majalisar Yankin Walonia da ke kasar Belguim ta haramta yanka dabbobi ba tare da anyi musu allurar dauke hankalin su ba, duk da adawar da al’ummar Musulmin Yankin da Yahudawa suka yi.

Yankin Walonia ta haramta yanka dabbobi cikin hayacinsu
Yankin Walonia ta haramta yanka dabbobi cikin hayacinsu
Talla

'Yan Majalisu 66 suka kada kuri’ar amincewa da matakin, yayin da 3 kacal suka ki kada kuri’a.

Kungiyar masu kare hakkokin dabbobi suka gabatar da kudirin, wanda ake ganin ya taka hakkin mabiya addinin Islama ad Yahudanci.

Mai Magana da yawun kungiyar Yahudawa da ke zama a Turai, Alex Benjamin, ya ce 'Yan Majalisun sun fada hannun masu tsatsauran ra’ayi a nahiyar Turai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.