Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi:Kalubalen da ke gaban sabon shugaban Faransa

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci, ya bada damar tofa albarkacin baki ne kan kalubalen da ke gaban sabon shugaban kasar Faransa da aka rantsar a ranar Lahadin da ta gabata, Emmanuel Macron.

Sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron.
Sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron. REUTERS/Alain Jocard/Pool
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.