Italiya
Kotun Koli a Italiya ta Amince a Daure Dreban Jirgin Ruwa shekaru 16 Gidan Maza
Kotun kololuwa a kasar Italiya ta tabbatar da dauri gidan maza na tsawon shekaru 16 kan matukin jirgin ruwa na Costa Concordia na yawo nishadi wanda ake zargi da tukin ganganci da ya kai ga nutsewar jirgin a teku a shekara ta 2012.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Mutumin mai suna Francesco Schettino dan shekaru 56 tun a shekara ta 2015 wata karamar kotu ta zargeshi da tukin ganganci da kashe mutane 32 da gangar.
Yanzu ke nan shi wannan dreban jirgin ruwa sai ya yi zama gidan kaso, tunda dai kotun kololuwa ta kasar ce ta zartas masa da hukuncin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu