Isa ga babban shafi
EU-Birtaniya

Birtaniya zata iya hawa kujerar naki bayan zaben watan gobe

Wasu bayanan sirri na jam"iyyar adawa ta Labour dake Britania na nuna cewa idan har ta yi nasara a zaben watan gobe to kuwa zata hau kujerar naki dangane da batun ficewar Britania daga kungiyar Tarayyar Turai muddin babu wasu kwararan sharudda da aka gindaya. 

wani daya daga cikin masu yajin aiki tsaye da wani allo da ke dauke da bayani kan muhimmacin kudinsa na Fansho a harabar ginin Majalisar birtaniya a tsakiyar Birnin London
wani daya daga cikin masu yajin aiki tsaye da wani allo da ke dauke da bayani kan muhimmacin kudinsa na Fansho a harabar ginin Majalisar birtaniya a tsakiyar Birnin London REUTERS/Toby Melville
Talla

Bayanan sirrin mai shafuka 43 gameda zaben na ranar 8 ga watan gobe da kuma za a kaddamar da shi ne makon gobe,
Ya na nuna jam"iyyar na da niyar gagarumin sauye-sauye da suka hada da harakan jiragen kasa da Karin haraji da batun bakin haure.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.