Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 26/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 26/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 26/06 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 26/06 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Tuni Shugaba Donald Trump ya nuna farin ciki game da wannan hukunci. Ya fadi cewa hukuncin ya yi daidai da bukatar inganta harkan tsaron kasar. Trump ya fadi cikin wata sanarwa daga ofishinsa cewa hakan ya nuna za'a aiwatar da jingine barin 'yan kasashe shida da ake kallon na da hatsari shiga Amurka saboda ta'addanci.

Turai

'Yan sandan Faransa na farautar mutum na biyu kan harin Paris

media Champs-Elysées wurin da wani dan bindiga ya hallaka jami'in dan sandan Faransa tare da raunata wasu guda biyu a à Paris. REUTERS/Reuters Tv

Kungiyar ISIS ta ce ita ta tura maharin da ya harbe wani dan sandan Faransa har lahira, tare da raunata wasu jami'an biyu a birnin Paris a ranar Alhamis din da ta gabata.

Rundunar ‘yan sandan Faransa ta ce yanzu haka jami’anta na farautar wani mutum da ake zargi da hannu cikin kai harin bayan hallaka mutumin farko mai shekaru 39.

Shi dai mutumin da ya kai harin kungiyar ISIS ta bayyana shi a matsayin Abu Yessef, dan kasar Belgium, sai dai hukumomin Faransa sun ce ba zasu bada sunansa ba, kasancewar suna cigaba da bincike.

Yessef ya bude wuta ne kan motar ‘yan sandan Faransa a birnin Paris da misalign karfe 9 na dare, abinda ya razana baki ‘yan yawon bude ido wadanda suka tsere daga wurin.

Wata majiya ta ce ‘yan sandan dake yaki da ‘yan ta’adda sun san shi, domin sun dade suna sa ido akan harkokinsa, kuma bayan harin sun kai samame inda yake zama.

Shugaba Francois Hollande wanda yayi jawabi bayan harin, ya sha alwashin karfafa matakan tsaro, muusamman ganin yadda ake fuskantar zabe a karshen wannan mako.

Yau ne dai Hollande ke jagorantar taron majalisar tsaron kasar yayinda ake dakon gudanar da zagayen farkon babban zaben kasar a ranar Lahadi mai zuwa.
 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure