Isa ga babban shafi
Serbia

Zaben Shugaban kasa a Serbia

An soma zaben Shugaban kasa a kasar Serbia, zaben da ake saran ga duk alamu Firaminista Aleksandar Vucic ya lashe.

Wata mata da ke kada kuri'ar ta  a Serbia
Wata mata da ke kada kuri'ar ta a Serbia REUTERS/Antonio Bronic
Talla

Mutane milyan 6.da dubu dari 7 ne suka samu yi rijista a cewa hukumar zaben kasar.
Rahotani na nuni cewa yan adawa sun hada karfi a wani gungun na yan goma domin hana Firaministan kasar samu nasara a wannan zabe.

Yan takara a zaben shugabancin kasar na zargin bangaren Gwamnati da kokarin hana ruwa gudu a salon siyasar kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.