Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 23/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 23/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 23/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 23/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 23/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 22/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 22/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Tattaunawar kawo karshen zanga-zanga a Guyane

media Ministan dake kula da tsibiran Faransa Ericka Bareigts a Guyane jody amiet / AFP

An soma tattaunawar neman mafita a zanga zangar da ta barke a Guyane, daya daga cikin tsibiran utr-mer dake karkashin kasar Faransa.
Gwamnatin Faransa ta tura da ministan dake kula da tsibiran Ericka Bareigts wanda ya nemi gafarar mutan tsibirin da suka bukaci kara inganta rayuwarsu kamar na sauran yankunan kasar ta Faransa.
 

Talakawa masu zanga zangar na bukatar ganin gwamnatin Faransa ta dau halin da suke ciki da muhimmanci, musaman wajen magance matsalar talauci da rashin aikin yi da ake fama da shi.
Yanzu haka zababbun yankin sun gabatar da bukatun magancewa al’ummominsu matsalolin da suke fama dasu ga yan takarar shugabancin kasar.

Kudaden shiga da na harajin da yankunan ke samu domin gudanar da ayyukan ci gaban rayuwar jama’a sun kankance a ya yin da kudaden da gwamantin faransa ke ware masu kuma suka yi kasa

Gwamnatin Faransa ta sanar da ware kusan bilyan daya na euro a matsayin tallafi,shawarar da masu zanga-zangar suka nuna adawa a kai.
 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure