Isa ga babban shafi
Philippine-Jamus

Kungiyar Abu Sayyaf ta fille kan wani bajamushe

Wata kungiya ta masu tsatsauran ra’ayi ta fitar da hoton bidiyo da ke nuna yadda baradenta ke fille kan wani bajamushe da ta jima tana garkuwa da shi domin neman kudin fansa.

Bajamushe Jurgen Kantner  da mai dakinsa
Bajamushe Jurgen Kantner da mai dakinsa AFP/Mustafa ABDI
Talla

Kungiyar mai suna Abu Sayyaf ta nuna yadda ake fille kan bajamushen mai suna Jurgen Kantern da wuka, kuma kafin wannan mataki kungiyar ta bukaci a biya kundin fansa dala dubu 600 kafin sakin mutumin mai shekaru 70 a duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.