Faransa
Sarkozy ya gamu da cikas a takarar sa
Yunkurin Tsohon shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy na sake takarar zaben shekara mai zuwa ya gamu da cikas sakamakon bayanan da ke fitowa cewar shugaban ya karbi kudaden kamfe da suka kai sama da euro miliyan 7 daga tsohon shugaban Libya muammar Ghadafi.
Wallafawa ranar:
Talla
A ranar litinin 'YanSanda sun kama wani tsohon jami’in tsaron sa da ake zargi da karbar wasu bayanan asiri.
Jiya talata kuma jami’an shari’a sun ce sun samu takardun bayanan da ke nuna cewar Firaminsitan Ghadafi, Shukri Ghanem ya bai wa ofishin yakin neman zaben Srakozy Dala miliyan 6 da rabi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu