Rasha
Ana zaben 'yan majalisu a Rasha
A yau lahadi al’ummar kasar Rasha ke gudanar da zaben 'yan majalisu 450 na karamar majalisar dokokin kasar ta Duma.
Wallafawa ranar:
Talla
Yankin Krimiya da a 2014 ya koma ga hannun Rasha, a karo na farko zai yi zabe a matsayin wani yankin kasar.
Ana hasashen dai Sakamakon da wannan zabe zai bayar bai wuce ya kara tabbatar da kasar Rasha dunkulaliya ba, tare da tabbatar da karfin ikon jama’iyar shugaba mai ci Vladimir Putin.
Gwamnatin kasar ta Rasha dai ta yi shelar kammala duk shirye shirye don gudanar da zabe mai adalci.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu