Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Musa Aliyu kan maido da matsayin Birtaniya a EU

Wallafawa ranar:

A wani abu da ake kallo sabon yunkuri domin sake dawo da martabar kasar a cikin kasashen yankin Turai, sabuwar firaministar Birtaniya Theresa May, ta ziyarci kasashen Jamus da kuma Faransa, wadanda ake kallo a matsayin kasashe masu karfi a kungiyar Turai wadda Birtaniya ta yanke shawarar ficewa daga cikinta.To sai dai masana lamurran siyasar kasa da kasa, na ganin cewa za a dauki dogon lokaci kafin kasar ta dawo da matsayi da kuma kima a wajen sauran kasashen yankin na Turai. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dakta Musa Aliyu, malami a jami’ar Coventry da ke Birtaniya a game da wannan yunkuri na Theresa. 

Firaministar Birtaniyar Theresa May da shugaban kasar Faransa François Hollande
Firaministar Birtaniyar Theresa May da shugaban kasar Faransa François Hollande REUTERS/Philippe Wojazer
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.