Isra'ila-Palisdinu
Kotu ta daure mutumin da ya jagoranci kona Bafalasdine
Wata Kotu a Israila ta daure mutumin da ya jagoranci dukan wani Bafalasdine da kuma kona shi da ransa a shekarar 2014.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Kotun ta amince da bukatar mai gabatar da kara na daure Yosef Haim Ben-David rai da rai saboda samun sa da kashe Mohammed Abu Khdeir.
Ben-David da wasu matasa biyu suka sace Abu Khdeir a Gabashin Birnin Kudus a shekarar 2014 inda suka lakada masa duka kana suka kona shi da ransa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu