Isa ga babban shafi
Faransa

‘Yan Majalisun Faransa sun amince da bukatar Hollande a Syria

‘Yan Majalisun kasar Faransa sun amince da gagarumar rinjaye bukatar shugaban kasar Francois Hollande na cigaba da kai hare haren sama zuwa kasar Syria dan murkushe kungiyra mayakan ISIS. 

Shugaban kasar Faransa Francois Hollande
Shugaban kasar Faransa Francois Hollande REUTERS/Michel Euler/Pool
Talla

Yan Majalisu 515 suka amince da bukatar, yayin da 4 suka hau kujerar naki, kana 10 kuma suka ki kada kuri’un su.

Shugaban kasar Francois Hollande ya bukaci goyan bayan Majalisar dan amincewa da yakin da ya kaddamar kan mayakan ISIS inda yake cewa Faransa ta abka yaki dan ramako kan kazamin harin da aka

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.