Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abba Sadiq mazaunin Paris

Wallafawa ranar:

An shiga rana ta biyu na zaman makoki a kasar Faransa sakamakon munanan hare haren da wasu ‘yan bindiga suka kai a Paris wanda ya lakume rayukan mutane 129. Dr Abba Sadiq mazaunin Paris ya yi tsokaci akai.

Za a yi natsuwar Minti guda a Paris domin jimamin mutanen da aka kashe a munanan hare haren da IS ta kai a ranar Juma'a
Za a yi natsuwar Minti guda a Paris domin jimamin mutanen da aka kashe a munanan hare haren da IS ta kai a ranar Juma'a Reuters/Christian Hartmann
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.