Isa ga babban shafi
Faransa

Wata majami'ar Faransa ta amince da auren jinsi daya

Yau Lahadi wata majami’ar kasar Faransa ta amincewa limamanta su kusan 500, da su albarkaci auren jinsi daya, in har mutanen dake sha’awar ci gaba da zama tare suna so majami’ar ta musu haka. Wakilai 94 daga cikin 100 da suka halarci zaman da majami’ar Protestant ta kira kan batun, sun amince da kudurin yayin da 3 kawai suka ki amncewa.Sai dai kuma limaman da ke adawa da tsarin suna da damar kin sa albarka a auren na jinsi a majami’un su. 

Shugaban Kasar Faransa, Francois Hollande
Shugaban Kasar Faransa, Francois Hollande REUTERS/Philippe Wojazer
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.