Isa ga babban shafi
Faransa

Sarkozy ya nemi kotu ta haramta buga bayanan sirrinshi da aka tatsa

Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkosy ya nemi wata kotu da ta haramta buga duk wasu bayanan sirrinshi da wani na hanun damanshi ya nada.

Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkozy
Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkozy REUTERS/Charles Platiau
Talla

Rahotannain sun ce bayanan da aka nada har da na tattaunawar da Sarkozy ya yi a lokacin yana ofis a shekarar 2011.

A ‘yan kwanakin rahotanni sun nuna cewa wasu alkalai a kasar ta Faransa, na nadar bayanan tsohon shugaban kan wani bincike da ake yi a kanshi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.