Putin ya nemi ‘Yan adawa su kauce wa kutsen da Turawa ke yi a siyasar Rasha - Turai - RFI

 

Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 08/10/2015 06:00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 08/10/2015 07:00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 08/10/2015 16:00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 07/10/2015 20:00 GMT

Turai

Putin ya nemi ‘Yan adawa su kauce wa kutsen da Turawa ke yi a siyasar Rasha

media Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin REUTERS/Grigory Dukor

Shugaban Kasar Rasha, Vladimir Putin, ya soki ‘Yan adawar kasar da ke karbar kudade daga kasashen waje don haifar da rudani, inda ya ke cewa ba za su bari kasashen Turai su tilasta wa kasar Dimokuradiyya ba.

Yayin da ya ke jawabin sa na farko ga Yan kasar, tun dawowar sa karagar mulki, shugaba Putin ya bukaci al’ummar kasar da su kara yawan haihuwan yara, don kara yawan al’ummar kasar.

Shugaban ya kuma bukaci Majalisar kasa ta yi dokar hana ‘Yan kasar mallakar asusun ajiya a kasashen waje.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure