Isa ga babban shafi
Rasha

Putin ya sallami Ministan tsaron Rasha

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sallami Ministan tsaro bayan wani rikicin Cin hanci da Rashawa da aka samu ma’aikatar shi dumu dumu a ciki. Putin ya maye gurbin Anatoly Serdyukov da wani na hannun damar shi Sergei Shoigu.Yanzu aka an kaddamar da kwakkwaran bincike game da cinikin wasu kadarorin kasar da aka sayar cikin rahusa.

Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin REUTERS/Aleksey Nikolskyi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.