Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 22/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Akwai Shakku a ci gaba da Sauraren karar Jacques Chirac na Faransa

media Tsohon Shugaban kasar Faransa Jacques Chirac AFP

A kasar Faransa ana Shakkun sake ci gaba da sauraren karar tsohon Shugaban kasar Jacques Chirac da ake zargi yin almubazzaranci da dukiyar kasa bayan wani rehoto da ke cewa tsohon shugaban na fama da rashin lafiya.

Jacques Chirac mai shekaru 78 na haihuwa shi ne shugaban Faransa na farko da ya fuskanci Shari’a tun bayan yakin Duniya na biyu. Sai dai kuma shugaban ya bukaci ci gaba da sauraren karar amma Lauyansan ya wakilce shi.

Shugaban wanda ya yi suna a duniya bayan nuna adawarsa ga yakin Amurka a Iraqi a shekarar 2003, ana zarginsa ne da fatali da kudin Jama’a da Cin hanci da Rashawa bayan tallafawa Jam’iyyarsa a lokacin da yake yakin neman zabensa a shekarar 1995.

Akwai dai yiyuwar Idan har aka kama shugaban da laifi, za’a yanke masa hukuncin dauri shekaru 10 a gidan yari tare da biyan kudin tara $10,000.

Ana dai sa ran Alkali mai Shari’a Dominique Pauthe zai yanke hukunci dangane da rehoton rashin lafiyar Shugaban domin dage sauraren karar zuwa wani lokaci.
 

A game da wannan maudu'i
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure