Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Turai
G8

Shirin Rage kashe kudaden akan jami’an gwamnati

media Le Premier ministre, François Fillon (G), en compagnie du ministre du Budget, François Baroin (D), devant l'Elysée. Pour ce dernier le budget 2011 ets «le plus difficile à préparer depuis 30 ans». Reuters/Philippe Wojazer

Gwamnati shugaba Nicolas Sarkozy ta kasar Faransa, ta bayyana shirin rage kashe kudade kan jami’an gwamnati tare da saka takunkumi kan duk ministan da ya kashe kudi al’umma ta hanyar data saba ka’ida.

A cikin sabon shirin an bukaci ministoci su yi amfani da jiragen kasa, tare da rage yawan masu taimaka musu. A wata wasika da shugaba Sarkozy, ya tura wa PM kasar ta Fansa, François Fillon, ya nemi a rage motoci 10,000 na gwamnati da wuraren ajiya manayan jami’an 7,000 da gwamnati ke biyan kudaden haya.

Sarkozy ta kuma soki liyafar shekara shekara ta fadar mulkin kasar Elysée.

Wani Dan majalisa na bangaren Yan gurguzu, ya facaccaki kasafin kudin da Sarkozy ya gabatar da cewa, bayi da tasiri wa rayuwan al’umma.
 

 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure