Makomar hakar makamashin Uranium a Jamhuriyar Nijar
Shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' na wannan makon, da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya gabatar, ya dora ne kan batun makomar aikin hakar makamashin Uranium a Jamhuriyar Nijar, wanda ke fuskantar barazanar samun koma baya.
A game da wannan maudu'i