Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matsalar rayuwa a yankin Maraba da ke Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya tattauna ne game da matsalar rayuwa da ayyukan ci gaba a yankin Maraba da ke makwabtaka da babban birnin Abuja na Najeriya

Mutanen Maraba na kokarin samar da kayayyakin more rayuwa a yankin
Mutanen Maraba na kokarin samar da kayayyakin more rayuwa a yankin Moïse GOMIS/RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.