Kasuwanci
Dalilan da suke sanya gwamnatoci gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Kasuwanci na wannan lokaci, ya yi tsokaci ne kan yadda mafi akasarin gwamnatoci musamman a nahiyar Afrika ke gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi kamar yadda aka tsara. Zalika shirin yana dauke da tsokaci kan dalilan da suka haddasa wannan kalubale.