Najeriya da India na aiki tare domin bunkasa harkokin Noma
Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya dubi yadda Noma ke ci-gaba da samun tagomashi a Najeriya da kuma yunkurin da kasar ke yi wajen kula yarjejeniyar bunkasa harkokin noma da kasar India.
A game da wannan maudu'i