Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Faduwar kasuwar hanayan jari a duniya tare da Kasimu Garba Kurfi Manazarcin tattalin arziki

Wallafawa ranar:

A yau talata kasuwannin hannayen jarin kasar China sun ci gaba da faduwa, lamarin da ke shafar sauran kasuwannin hannayen jari na kasashen duniya.Wannan dai na faruwa ne a dai-dai lokacin da ake sayar da gangar danyan man fetur akan dala 40, wanda shi ne farashi mafi kaskanci a cikin shekaru 6.Masani tsarin tattalin arziki sannan kuma jami’i a kasuwar hannayen jari ta Najeriya Kasimu Garba Kurfi, ya bayyana wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal wasu daga cikin dalilan da suka haddasa wannan matsala. 

路透社
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.