Mahangar Dakta Meddy 2017

Majalisar Dattawan Amurka ta wanke shugaba Donald Trump a tuhumar tsige shi (05/02/2020)

Sabuwar cutar China na barazana ga ilahirin kasashen Duniya (29/01/2020)

Dumamar yanayi: A taron tattalin arziki na Davos a Switzerland Donald Trump ya nuna halin ko’inkula ga ‘yar fafutukar yaki da dumamar yanayi matashiya Greta Thungberg. (21/01/2020)

Birtaniya: Ficewa daga gungun Turai zai kasance mai sauki ga Boris Johnson bayan samun nasarar zabe. (13/12/2019)

Rarrabuwar kawuna ta mamaye taron Kungiyar Tsaro ta NATO a Ingila

Mali: sojojin Faransa 13 ne suka mutu a lokacin da jiragen da suke ciki suka yi karo da juna a fagen daga da yan ta'adda. (25/11/2019)

Yan Sanda na amfani da karfi da ya wucce kima saman masu bore da manufofin gwamnatina Hong Kong

Salva Kiir da Riek Machar sun amince su tsawaita wa'adin kafa gwamnatin hadaka da kwanaki 100 (2019/11/07)

Daliban jami'ar Makerere sun yi bore saboda karin kudin makaranta (2019-11-01)

Putin ya janyo hankali kan taron Rasha da Afrika a Sochi

Amurka: Shugaba Trump ya ki bayar da hadin kai zuwa Majalisa dangane da batun bincike na yiyuwar tsige shi ( 09/10/2019)

Hukumomin Uganda sun haramta jar hular da ke zama alama ta shaharren mai adawa da gwamnatin kasar, Bobi Wine ke sawa (03/10/2019)

Canjaras a zaben Isra’ila ya saka Netanyahu cikin halin rashin tabbas

Bayan takaddama da ya samu da Majalisa, Boris Johnson ya kafe da cewa Birtaniya na iya ficewa ba tare da wata yarjejeniya ba duk da fargaban matsalolin tattalin arziki da masana ke hange.

'Yan Afrika ta Kudu na kai wa baki hare-haren kyama a kasar (05/09/2019)

Gabon: An dakatar da Yves-Laurent Goma, wakilin RFI a Gabon na watanni 2 bayan rahotonsa kan ranar ‘yancin kasar(29/08/2019)

Birtaniya: sabon Firaminista, Boris Johnson ya yi alkawarin fitarda kasar daga kungiyar Tarayyar Turai nan da kwanaki 100….(24/07/2019)

Iran/USA: Tankiya tsakanin Iran da Amurka na zafafa sakamakon shirin nukiliyar Tehran (11/07/2019)

Libya : Sama da mutane 50 ne a wani sansanin yan gudun hijira suka mutu a wani harin roka daf da Tripoli (03/07/2019)

Miliyoyin mutane ke ci gaba da rasa matsugunan su a Duniya

Yan Sandan HongKong sun ci zarafin masu zanga-zanga (13-06-2019)

Sudan:Duk da barazanar Soja,jama’a sun bijire tareda hawa kujerar naki domin samun yanci kai. (05/06-2019)

Tanzania : Hukumomi sun hana amfani da jikunan leda don kare muhali (30/05/19)

Google ya hana Huawei amfani da fasahar Android kan rikicin kasuwancin China da Amurka (23/05/2019)

Uganda/Rwanda: rikici na ci gaba tsakanin kasashen biyu dake makwabtaka da juna (16/05/2019)

Sauyin Yanayi: Daruruwan mutane sun mutu wasu dubbai kuma sun jikkata bayan kakkarfar guguwa a kasashen Zimbabwe da Mozambique. (21/03/2019)

Yakin neman zaben Buhari

Jam'iyyar Republican ta shugaban Amurka ta rasa rinjaye a Majalisar Wakilan Kasar bayan zaben tsakiyar wa'adi (08/11/2018)

Togo:Gwamnatin Shugaba Faure Gnassingbe na ci gaba da fuskantar bore daga 'yan adawa, 10-11-17

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce makunin Nukliyarsa ya fi na kim Jong-Un

George Weah: Fitaccen tsohon dankwallon kafa ya zama shugaban kasa. 28-12-2017

Jarumi: Wakilin RFI Ahmed Abba ya samu 'yanci bayan watanni 29 a tsare. 23/12/2017

Gyara dokar kayyade shekarun takara a Uganda zai taimaka wa shugaba Museveni

Rikicin Boko Haram a Najeriya ya tagayya al'umma ta fannin rashin tsaro da yunwa 14/12/2017

Ana ci gaba da samun cacar-baka tsakanin Amurka da Koriya ta Arewa. (06/12/2017)

Cinikin bayi a Libya ya tayar da hankalin kasashen duniya, 29-11-17

Zimbabwe: Bayan Murabus na Mugabe, Emmerson ya dawo karban Mulki, 22-11-17

Robert Mugabe ya tilastawa Sojoji tunbuke shi daga Mulki, 16-11-2017

DR-Congo: Ana ci gaba da samu rikici da zanga-zangar adawa Shugaba Joseph Kabila da wa'adinsa ya cika tun a Disamban 2016, 02-11-17

Harin Mogadiscio na ranar 14/10/2017

Rikicin siyasar Catalonia. 27/10/2017

Janyewar dan takara Raila Odinga a zaben shugabancin kasar Kenya. 12/10/2017

Aung san suu kyi ta damu da halin da kisan da ake yiwa kabilar Rohingyas. 21/09/2017

Canjin yanayi yaudara ce. 14/09/2017

Matakin Shugaba Nicolas Maduro na kawo karshen jam'iyyun adawa. 20/07/2017

Joseph Kabila Shugaban Jamhuriyar Demokradiyyar Congo cikin nazarin yiyuwar zabe. 12/07/2017 a kasar

Shugaban Amurka Donald Trump na sha'awar sabon shafin aikewa da sakonni. 04/07/017

A Kasashen CAR da DRC da SOMALIA da NAJERIYA Yaki na rutsawa da wadandan ba su san hawa ba. 25/06/2017

Tsokana daga Shugaban Korea ta Arewa ga manyan kasashen Duniya. 07/06/2017

Ahmed Abba, rfi hausa a Kamaru, hukuncin daurin shekaru10 bisa kuskure. 15/05/2017

Emmanuel Macron Shugaban kasar Faransa. 07/05/2017