Mahangar Dakta Meddy 2017

Google ya hana Huawei amfani da fasahar Android kan rikicin kasuwancin China da Amurka (23/05/2019)

Uganda/Rwanda: rikici na ci gaba tsakanin kasashen biyu dake makwabtaka da juna (16/05/2019)

Sauyin Yanayi: Daruruwan mutane sun mutu wasu dubbai kuma sun jikkata bayan kakkarfar guguwa a kasashen Zimbabwe da Mozambique. (21/03/2019)

Yakin neman zaben Buhari

Jam'iyyar Republican ta shugaban Amurka ta rasa rinjaye a Majalisar Wakilan Kasar bayan zaben tsakiyar wa'adi (08/11/2018)

Togo:Gwamnatin Shugaba Faure Gnassingbe na ci gaba da fuskantar bore daga 'yan adawa, 10-11-17

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce makunin Nukliyarsa ya fi na kim Jong-Un

George Weah: Fitaccen tsohon dankwallon kafa ya zama shugaban kasa. 28-12-2017

Jarumi: Wakilin RFI Ahmed Abba ya samu 'yanci bayan watanni 29 a tsare. 23/12/2017

Gyara dokar kayyade shekarun takara a Uganda zai taimaka wa shugaba Museveni

Rikicin Boko Haram a Najeriya ya tagayya al'umma ta fannin rashin tsaro da yunwa 14/12/2017

Ana ci gaba da samun cacar-baka tsakanin Amurka da Koriya ta Arewa. (06/12/2017)

Cinikin bayi a Libya ya tayar da hankalin kasashen duniya, 29-11-17

Zimbabwe: Bayan Murabus na Mugabe, Emmerson ya dawo karban Mulki, 22-11-17

Robert Mugabe ya tilastawa Sojoji tunbuke shi daga Mulki, 16-11-2017

DR-Congo: Ana ci gaba da samu rikici da zanga-zangar adawa Shugaba Joseph Kabila da wa'adinsa ya cika tun a Disamban 2016, 02-11-17

Harin Mogadiscio na ranar 14/10/2017

Rikicin siyasar Catalonia. 27/10/2017

Janyewar dan takara Raila Odinga a zaben shugabancin kasar Kenya. 12/10/2017

Aung san suu kyi ta damu da halin da kisan da ake yiwa kabilar Rohingyas. 21/09/2017

Canjin yanayi yaudara ce. 14/09/2017

Matakin Shugaba Nicolas Maduro na kawo karshen jam'iyyun adawa. 20/07/2017

Joseph Kabila Shugaban Jamhuriyar Demokradiyyar Congo cikin nazarin yiyuwar zabe. 12/07/2017 a kasar

Shugaban Amurka Donald Trump na sha'awar sabon shafin aikewa da sakonni. 04/07/017

A Kasashen CAR da DRC da SOMALIA da NAJERIYA Yaki na rutsawa da wadandan ba su san hawa ba. 25/06/2017

Tsokana daga Shugaban Korea ta Arewa ga manyan kasashen Duniya. 07/06/2017

Ahmed Abba, rfi hausa a Kamaru, hukuncin daurin shekaru10 bisa kuskure. 15/05/2017

Emmanuel Macron Shugaban kasar Faransa. 07/05/2017