Mahangar Dakta Meddy

Jamhuriyar Congo: Bayan shekara 1 har yanzu annobar Ebola bata gushe ba har ta isa birnin Goma. (01/08/2019)

Ebola: WHO ta bayyana annobar Ebola a Congo a matsayin barazana ga duniya ( 18/07/2019).

Afrika ta damu da ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta duniya.(26/06/2019)

Najeriya: An rage karfin masarautar Kano da karin masarautu 4. ( 08/05/2019)

An gudanar da bikin ranar ma'aikata ta duniya tare da batun albashi a matsayin babban bukata. (01/05/2019)

Jami'an 'Yan Sandan Uganda sun sake kama dan Majalisar Uganda daga Jam'iyyar adawa kuma fitaccen mawakin kasar Bobi Wine ,(25/04/2019).

Libya:Khalifa Haftar Sarkin yakin Benghazi na ci gaba da wuta saman Tripoli da hurumin kawo karshen Gwamnatin dake samun goyan bayan Majalisar Dinkin Duniya 19/04/2019

Shugaban Algeria ba ta da tabbas game da makomarta bayan murabus din Abdelaziz Bouteflika. (03/04/2019)

Birtaniya: Theresa May ta zabi rasa mukaminta na Fira Minista yayinda takaddama kan Brexit ke dada zafafa... (28/03/2019)

Dubban masu zanga-zanga a Algeria na neman janye aniyar tazarcen shugaba Boutelfikha da ke neman wa'adi na 5. (07/03/2019)

Najeriya: Buhari ya lashe zabe wa'adi na 2 tsawon shekaru 4 da kashi 56% na yawan kuri'u. (27/02/2019)

Shugaba Muhammadu Buhari da dan takarar babbar Jam’iyyar adawa Atiku Abubakar ne manyan ‘yan takarar shugabancin kasa. (2019-02-15)

Kasashen Duniya na matsin lamba ga Shugaba Buhari kan dakatar da Babban mai shari'a kwanaki kafin gudanar da zabe(27/01/2019)

An rantsar da Felix Tshisekedi a matsayin sabon shugaban kasa da ya karbi karagar mulki daga Joseph Kabila bayan gudanar da zabe mai sarkakiya (24/01/2019)

Kenya:Mutane 15 da yan ta'adda 5 sun hallaka a harin Otal na birnin Nairobi (17-01-2018)

Gabon: Menene shiri na gaba bayan yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba yayin da shugaban kasa ke jiyya (08/01/2019)

Mutane 37 sun rasa rayukansu a rikicin mafarauta da manoma a tsakiyar kasar Mali

'Yan bindiga sun tsananta hare-hare kan manoma a jihar Zamfara ta Najeriya (27/12/2018)

An dage zaben Jamhuriyar Demokradiyar Congo zuwa ranar 30 ga watan Disamba ( 21/12/2918)

Shugaba Buhari da Atiku Abubakar yayin sa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya. 2018-12-15

Faransa: Macron na fuskantar kalubale daga kungiyar masu rigunan dorawa dake zanga-zanga. (06/12/2018)

Najeriya: Buhari na neman a zabe shi wa'adi na biyu. (30/11/2018)

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ba za a sanya wa Saudiya takunkumi ba kan kisan dan jaridar kasar Jamal Khashoggi (22/11/2018)

Shugaban Gabon Ali Bongo ya shafe makwanni uku yana jinyar shanyewar barin-jiki a Saudiya (15/11/2018)

Jam'iyyar Republican ta shugaban Amurka ta rasa rinjaye a Majalisar Wakilan Kasar bayan zaben tsakiyar wa'adi (08/11/2018)

Majalisar Dinkin Duniya ta ware 2 ga watan Nuwamba don yaki da cin zarafin 'yan jaridu a duniya (02/11/2018)

Shugaba Paul Biya na Kamaru ya sake lashe zaben kasar karo na bakwai ( 24/10/2018)

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya lashi takobin ci gaba da yaki da cin hanci da rashawa (2018/10/16)

Aurar da diya mace a gaggauce na rusa karatunta (12/10/2018)

Rwanda: Sabuwar dokar haramta zanen hotunan masu rike da manyan mukamai ka iya kaiwa ga daurin shekaru biyu da biyan tarar sama da dala dubu daya. (04/10/2018).

Liberia: Weah na fuskantar kalubale saboda karancin kudaden aiwatar da kasafin kudin kasa. (27/09/2018)

Kotun Duniya ta daure Jean Pierre Bemba bayan samun shi da laifi bayar da cin hanci ga sheidu

An gudanar da jana'izar tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan a birnin Accra (13/09/2018)

Dangantaka tsakanin China da Afrika (04/09/2018)

An saki mawakin Uganda da ya shiga siyasa Bobi Wine bayan shafe makwanni biyu a tsare (29/08/2018)

Uganda: Mawaka 100 a sassan duniya sun yi tur da yadda gwamnati ta ci zarafin sanannen mawaki Bobi Wine, da ya rikide zuwa siyasa, wanda aka zarga da mallakar makamai ba bisa ka'ida ba (23/08/2018)

An sake zabar Boubacar Keita a wa'adin mulkin kasar Mali na biyu tsawon shekaru 5 (17/08/2018)

Abokan hamayya a yakin basasar Sudan ta Kudu: Riek Machar da Salva Kiir sun cimma yarjejeniyar sulhu (06-08-2018)

Bayan salama daga kotun hukunta manyan laifuka,Jean Pierre Bemba ya ajiye takara ( 04/08/2018)

Shugaban Faransa Emmanuel Macron dauke da kofin Duniya na kwallon kafa (15/07/2018)

Sulhu tsakannin Shugabanin kasashen Eritrea da Habasha (11/07/2018)

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bayyana aniyarsa ta taimaka wa Najeriya wajen yaki da Boko Haram (05/07/2018)

Matakan kungiyar tarayyar Turai kan Amurka bayan harajin Trump kan karafa da samfolo ( 26/06/18)

Matsalar yan Gudun Hijira a Duniya (22/06/2018)

Shugaba Kim Jong un da Donald Trump a taron Singapore (12/06/2018)

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ke kokarin janyo hankalin kasashen Turai don janyewa daga yarjejeniyar nikiliyar Iran (06/06/2018)

Kungiyar Amnesty International na zargin jami'an tsaron Najeriya da yi wa mata fyade a sansanin 'yan gudun hijira a jihar Borno ta Najeriya (30/05/2018)

Al'ummar Congo na cikin tsaka mai wuya: Cutar Ebola da hare-haren 'yan bindiga (24/05/2018)

Zaben jin ra'ayin mutanen kasar Burundi dangane da tsawaita Shugabancin Pierre Nkurunziza (17/05/2018)

Trump ya yi watsi da yarjejeniyar Nukiliyar Iran (09/05/2018)

A ganawarsa da Trump, Buhari ya nemi taimako don yakar Boko Haram (01/05/2018)

Kasashen Afrika na bikin zagayowar ranar yaki da cutar cizon sauro ta duniya( 25/04/2018)

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya sanar da aniyarsa ta neman wa'adi na biyu a zaben 2019 (19/04/2018)

Harin makami mai linzami a Syria ya haddasa tayar da jijiyoyin wuya tsakanin gungun kasashen Amurka da Rasha (12/04/2018)

Shugaban Korea ta Arewa, Kim Jong-un ya kai wa shugaban China Xi Jinping ziyarar ba-zata gabanin ganawar shugabannin Korea ta Arewa da Amurka nan gaba (04/04/2018)

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaurace wa sanya hannu a yarjejeniyar kasuwancin bai daya ta Afrika ( 21 / 03 / 2018)

"Muna tattaunawa domin kubutar da 'yan matan da ran su, maimakon amfani da karfi - Buhari

Yadda wasu matan ke daukan nauyin dawainiyar mazajensu bayan aure (08/03/2018)

Ana zargin mayakan Boko Haram da sace 'yan mata 110 a makarantar Dapchi da ke jihar Yobe a Najeriya ( 02/03/2018)

Hanyar magance rikicin manoma da makiyaya da ya yi sanadiyar mutuwar daruruwan mutane a jihar Benue da ke Najeriya (21/02/2018)

Jacob Zuma ya yi murabus bayan shan matsin lamba daga jam'iyyarsa ta ANC (17/02/2018)

Gwamnatin Najeriya ta mika mutane 47 da ke fafutukar ballewar yankin Ambazoni da ke amfani da turancin Ingilishi ga hukumomin Kamaru bayan sun nemi mafaka a Najeriya (07/02/2018)

Najeriya:Olusegun Obansanjo ya shawarci Shugaba Buhari kar ya tsaya takara a zaben 2019 (31/01/2018)

Zanga-zangar Majami'ar Katolika ta girgiza gwamnatin shugaba Kabila a Jamhuriyar Demokradiyar Congo (25/01/2018)

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi amfani da kalaman kaskanci kan Afrika. (18/01/2018)

Haduwar mahukuntan Korea ta kudu da Korea ta arewa bayan rikicin fiye da shekaru biyu (01/11/2018)