Hotunan 'yan gudun hijirar Boko Haram

Rikicin Boko Haram ya raba dubban mutane da muhallansu musamman a yankin arewa maso gabashin Najeriya, in da rikicin yafi kamari.'Yan gudun hijira da dama na ci gaba da zama a sansanoni da dama a jihar Borno.

'Yan gudun hijirar Najeriya da ke samun mafaka a Nijar

Wani dan gudun hijirar Najeriya a Nijar

Dandazon jama'a a sansanin 'yan gudun hijira

Kananan yara da mata ne Boko Haram ta raba da muhallansu a Najeriya da Nijar

Sansanin 'yan gudun hijira a Yola

Sansanin 'yan gudun hijira a Rann

Sansanin 'yan gudun hijira a Minawao na Kamaru

Wasu 'yan gudun hijira a Gwoza