Isa ga babban shafi

Hotunan 'yan gudun hijirar Rohingya a Myanmar

Majalisar Dinkin Duniya ta ce, babu wani ci gaban da aka samu a tattaunawar da aka yi tsakanin mataimakin Sakatare Janar na Majalisar Jeffrey Feltman da hukumomin kasar Myanmar kan kai kayan agaji dga dubban 'yan kabilar Rohingya da kuma bai wa wadanda suka tserewa zuwa Bangladesh damar komawa gida.

Wani mutun dan kabilar Rohingya dauke da 'ya'yansa a Bagladesh, in da suke samun mafaka REUTERS/Jorge Silva
Rarbawa :
Talla
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.