Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel ta lashe zaben

Wallafawa ranar:

Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel ta lashe zaben da zai bata damar samun wa’adi na 4 bayan kammala shekaru 12 a karagar mulki.Sakamakon farko na zaben da aka gabatar ya nuna cewar hadin kan Jam’iyyar ta na CDU/CSU sun samu kashi 33 na kuri’un da aka kada, yayin da Jam’iyar Social Democrat ta babban abokin adawar ta Martin Schulz ya zo na biyu da kashi 20-21.A cikin shirin mu zagaya Duniya Azima Bashir Aminu zata dubo wasu daga cikin manyan labaren Duniya.

Siyasar Duniya
Siyasar Duniya DR
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.