Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Barazanar koriya ta Arewa ga Amurka

Wallafawa ranar:

Kasar Japan ta soma girke manyan makaman kariya ga yukunri Koriya ta arewa na kai hari zuwa ga kasar. Barazanar koriya ta Arewa na tsilla makamai ma su ci dogon zango zuwa wasu kasashe aminan Amurka dama Amurka da kan ta ya soma tada hankulan wasu kasashen .Salissou Hamissou a cikin shirin mu zagaya Duniya  ya dubo wasu manyan labaren da suka mamaye Duniya a kai.

Barazanar koriya ta Arewa ga Amurka
Barazanar koriya ta Arewa ga Amurka AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.