Isa ga babban shafi

Zaben Shugaban Amurka na 2012

Chanzawa ranar: 07/11/2012 - 10:19

A Ranar 6 ga Watan Nuwamba shekarar 2012 Amurkawa za su tantance ko Barack Obama zai yi tazarce wa’adi na biyu. Ko ya cika alkawullan da ya dauka a shekarar 2008? Ko kuma su juya su zabi abokin takararsa Mitt Romney.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.