Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
Daukacin kashi-kashi
-
Sakamkon zaben kasar Senegal na ci gaba da daukar hankali
Dan takarar adawa Bassirou Diomoye Faye wanda ke tsare a gidan yari har zuwa jajibirin zabe, zai kasance shugaban kasar Senegal kamar yadda alkaluman zaben da aka yi ranar lahadin da ta gabata ke nunawa.27/03/202409:41 -
Karin kudin aikin Hajjin bana a Najeriya ya shafi maniyyata da dama
Hukumar alhazai a Najeriya, ta sanar da karin kusan Naira milyan biyu a kan kujerar aikin hajjin bana ga maniyatan da suka riga suka zuba kudadensu.26/03/202410:17 -
Yadda rundunar tsaron Najeriya ta ceto daliban Kuriga
Rundunar tsaron Najeriya ta sanar da ceto 137 daga cikin dalibai 287 da aka sace a makarantar garin Kuriga da ke jihar Kaduna bayan share tsawon makonni biyu a hannun ‘yan bindiga.25/03/202410:31 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.22/03/202410:19 -
Ra'ayoyin Masu Saurare: Tsananin zafi mafi muni a shekarar 2024
Majalisar Dinkin Duniya ta ce shekarar da ta gabata ita ce mafi zafi da duniya ta gani, sai dai ta yi gargadin cewa 2024 za ta fi bara muni.20/03/202410:01 -
Yadda katsewar layukan sadarwa na karkashin teku ya shafi Afirka
Yau kusan kwanaki 6 kenan da kasashe da dama na Afirka ke fama da matsalar Internet, a wani abu da masana ke cewa ya samo asali ne daga katsewar layukan sadarwa na karkashin teku.19/03/202410:05 -
Matsalar garkuwa da mutane na kara kamari a arewacin Najeriya
A Najeriya an shiga wani yanayi na fargaba da kuma tsoro lura da yadda ‘yan bindiga suka tsananta dabi’ar yin garkuwa da mutane masu tarin yawa a lokaci daya musamman ma a yankin arewacin kasar.11/03/202410:19 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.08/03/202410:13 -
Najeriya: Tsadar rayuwa ta tilastawa mutane satar abinci a rumbunan gwamnati
A Nageriya daidai lokacin da ake fama da fatara da kuma tsadar rayuwa, jama’a sun bullu da wani sabon salo na yin wasoson abincin da aka jibge a cikin rumbunan da aka bayyana cewa mafi yawan su mallakar gwamnati ne05/03/202410:05 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.01/03/202410:03 -
Kan zanga-zangar da kungiyar kwadagon Najeriya ta gudanar
Kungiyar kwadago a Najeriya ta sanar da janye zanga-zangar da ta shirya gudanarwa ranar Laraba kan matsalar tsadar rayuwa.28/02/202409:47 -
Kan janyewar takunkumin ECOWAS ga kasashen Mali, Nijar da Burkina Faso
Shugabannin kasashen kungiyar ECOWAS ko CEDEAO a taron da ya gudana a ranar Asabar a Abuja sun yanke shawarar dage wani kaso mai yawa na takunkumin da aka kakabawa Nijar.26/02/202408:50 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.23/02/202409:25 -
Ra'ayoyin masu saurare kan tsadar rayuwa
Kasashen Nahiyar Africa na fama da matsalolin tattalin arziki, da kuma tsadar rayuwa da ke walagigi da al'ummar su, dalilin da ya haddasa zanga-zanga a wasu sassan kasar.22/02/202410:03 -
Kan matakin gwamnatin Najeriya na kai wa masu boye dalar Amurka samame
Gwamnatin Najeriya ta fara kai samame zuwa kasuwar musayar kudaden waje na bayan fage, yayin farashin dalar Amurka ke ci gaba da turmushe darajar kudin kasar.21/02/202411:04
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…